logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin San Francisco na kasar Amurka

2023-11-15 06:31:30 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin San Francisco na kasar Amurka a yammacin ranar Talata bisa agogon wurin, inda zai halarci taron shugabannin kasashen Sin da Amurka, da kuma taron karo na 30 na shugabannin mambobin kungiyar hadin gwiwar tattalin arzikin yankin Asiya da na tekun Pasific (APEC) daga ranar 14 zuwa ranar 17 ga wata. (Kande Gao)