logo

HAUSA

Majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin ta gudanar da bikin tunawa da ranar cika shekaru 157 da haihuwar Sun Yat-Sen

2023-11-12 21:38:20 CMG Hausa

A safiyar yau Lahadi ranar 12 ga wata, majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin ta gudanar da bikin tunawa da ranar cika shekaru 157 da haihuwar Mr. Sun Yat-Sen, babban gwarzo na kasa, mai kishin kasa, kuma majagaba a fannin juyin juya halin demokradiyya na kasar Sin a lambun shan iska na Zhongshan dake birnin Beijing. (Mai fassara: Bilkisu Xin)