logo

HAUSA

Xi zai gana da Biden tare da halartar taron shugabannin tattalin arzikin APEC

2023-11-10 21:16:10 CMG Hausa

Bisa gayyatar da shugaban kasar Amurka Joe Biden ya yi masa, shugaba Xi Jinping na kasar Sin zai ziyarci birnin San Francisco na kasar Amurka daga ranar 14 zuwa 17 ga watan Nuwamba, domin ganawa da Biden, tare da halartar taron shugabannin tattalin arziki na APEC. (Ibrahim)