logo

HAUSA

An kaddamar da ofishin watsa labaran CMG a titin hada-hadar kudi

2023-11-06 21:27:01 CMG Hausa

A yau ne, aka gudanar da bikin kaddamar da ofishin watsa labarai na rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin CMG a titin hada-hadar kudi a birnin Beijing. Darektan CMG Shen Haixiong da magajin garin birnin Beijing Yin Yong, sun halarci bikin.

A matsayinsa na cibiyar kula da harkokin kudi ta kasar Sin, titin ya hallara cibiyoyin hada-hadar kudi sama da dubu 1 da 900. (Ibrahim)