logo

HAUSA

Xi ya gana da firaministocin Cuban da Serbia da Australia

2023-11-06 18:53:40 CMG Hausa

A yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da firaministocin kasashen Cuba Manuel Marrero Cruz, da na Serbia Ana Brnabick, da kuma na Australia Anthony Albanese a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Ibrahim)