logo

HAUSA

Xi ya gana da mataimakin shugaban kasar Afirka ta Kudu

2023-11-06 19:06:23 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da mataimakin shugaban kasar Afirka ta Kudu Paul Mashatile a birnin Beijing a yau Litinin. (Ibrahim)