logo

HAUSA

Mata ma'aikata a Bangladesh suna zabar barkono mai inganci

2023-09-09 20:39:59 CMG Hausa

A Bogura na Bangladesh, mata ma'aikata na zaune a kasa suna zabar barkono mai inganci. Bayan an rarrabe, za a sayar da barkonon. Ana biyan ko wace ma'aikaciyar pam 3 a ko wace rana. (Bilkisu Xin)