logo

HAUSA

Filin kiwon dawaki na Shandan

2023-08-08 10:15:15 CMG Hausa

Filin kiwon dawaki na Shandan ke nan da ke yammacin kasar Sin. An fara kiwon dawaki a filin kimanin shekaru 2000 da suka wuce.