logo

HAUSA

Guizhou:manoma sun kara samun kudin shiga ta hanyar noman albasa

2023-08-08 09:22:00 CMG Hausa

Manoma ke nan a gundumar Songlinpo a birnin Bijie na lardin Guizhou da ke kudu maso yammacin kasar Sin, suna noman wani nau’in albasan kasar Sin wato chive a Turance, a kokarin kara samun kudin shiga. (Tasallah Yuan)