logo

HAUSA

An kama shugaban jam’iyya mai mulki a Niger

2023-07-31 21:33:19 CMG HAUSA

Kafar yada labarai ta Reuters ta ruwaito an kama Foumakoye Gado, dan siyasa kuma shugaban Jam’iyyar NPDS mai mulkin Niger, a yau Litinin. (Fa’iza Mustapha)