logo

HAUSA

Shugaban Nijar: Za a kare nasarorin da aka cimma bayan juyin mulki

2023-07-27 15:19:02 CMG Hausa

Shugaban jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum, ya wallafa a shafinsa na Tiwita Alhamis din nan cewa, za a kiyaye nasarorin da aka cimma cikin wahala, kwana guda bayan juyin mulkin da sojoji suka yi.

Tun da farko ministan harkokin wajen Nijar ya fada a yau din cewa, gwamnatin da aka zaba ita ce "halaltacciyar hukuma da doka ta amince da ita." (Ibrahim)