logo

HAUSA

Shugaban kasar Aljeriya Abdelmadjid Tebboune ya isa birnin Beijing

2023-07-17 11:39:42 CMG Hausa

Shugaban kasar Aljeriya Abdelmadjid Tebboune ya isa filin jirgin sama na kasa da kasa na birnin Beijing domin ziyarar aiki ta kwanaki biyar a kasar Sin daga yau Litinin.

Wannan dai ita ce ziyarar farko da shugaban na Aljeriya ya kai kasar Sin tun bayan hawansa mulki. (Yahaya)