logo

HAUSA

Iran ta zama mamba a kungiyar SCO

2023-07-04 21:23:04 CMG Hausa

A yau Talata kasar Iran ta zama mamba a kungiyar hadin kai ta Shanghai ko SCO a hukumance.   (Saminu Alhassan)