Malam Hima ya dade da koyon fasahar wasan Chinese Kungfu a kasar Sin
2023-05-05 14:09:12 CMG Hausa
Me kuka sani game da wasan Kungfu? Akwai wani aboki na, dan Jamhuriyar Nijar, dake karatu a jami'ar Hebei a China, mai suna Hima Oumarou Souleymane, wanda ya kware sosai wajen wasan Kungfu. Bari mu kara fahimtar labarinsa da ya shafi wasan Kungfu ta shirin na wannan karo.