logo

HAUSA

Ministan wajen Sin ya gana da takwararsa ta Jamus a birnin Beijing

2023-04-14 15:10:42 CMG Hausa

Mamban majalisar gudanarwar kasar Sin kuma ministan harkokin wajen kasar Qin Gang, ya gana da takwararsa ta Jamus Annalena Baerbock yau Juma'a a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.

An gudanar da ganawar ne a karkashin tsarin shawarwari bisa manyan tsare-tsare tsakanmin kasar Sin da ta Jamus kan harkokin diflomasiyya da tsaro.(Ibrahim)