logo

HAUSA

Beihai: Masu kama kifi sun koma gida tare da kifaye masu yawa

2023-04-04 08:00:19 CMG Hausa

A birnin Beihai na jihar Guangxi ta kasar Sin, masu kama kifi sun koma gida tare da kifaye masu yawa.(Tasallah Yuan)