logo

HAUSA

Dunkulen naman DNA na mammoth

2023-04-04 14:00:01 CMG Hausa

Ana baje kolin dunkulen naman da aka samar da DNA na giwar mammoth a dakin adana kayayyakin tarihin kimiyya na birnin Amsterdam na kasar Netherlands. (Jamila)