Mahaukaciyar guguwa ta afkawa sassan kasar Amurka
2023-04-04 14:38:30 CMG Hausa
Yadda mahaukaciyar guguwa ta lalata dimbin gidaje da hanyoyi a jihohi da dama na kasar Amurka. Daga ranar 31 ga watan Maris zuwa ranar 1 ga watan nan, guguwar ta afkawa jihohi da dama na kasar tare da halaka a kalla mutane 32. (Lubabatu)