logo

HAUSA

Jirgin kasa dake amfani da makamashin hydrogen na farko a duniya

2022-12-29 10:29:16 CMG Hausa

An kammala jirgin kasa dake amfani da makamashin hydrogen na farko a duniya a birnin Chengdu, fadar mulkin lardin Sichuan na kasar Sin. (Jamila)