logo

HAUSA

Kananan yara Palasdinawa na cikin mawuyacin hali a zirin Gaza

2022-12-27 18:49:51 CMG HAUSA

Yanzu ana fama da tsananin sanyi a zirin Gaza, inda kananan yara Palasdinawa suke cikin mawuyacin hali a matsugunan wucin gadi. (Tasallah Yuan)