logo

HAUSA

Doki ne irin na Basotho a Semonkong na Lesotho

2022-12-18 18:22:27 CMG Hausa

A Semonkong na Lesotho, doki ne irin na Basotho. Har yanzu suna taka muhimmiyar rawa a zaman rayuwar mutanen wurin na yau da kullum,  kamar jigilar mutane da kayayyaki. (Bilkisu Xin)