logo

HAUSA

Kwadon Baka: Sirrin motocin kasar Sin a cikin bas

2024-05-09 10:28:24 CMG Hausa

Shirin Kwadon Baka ya kawo mu birnin Zhengzhou dake lardin Henan na kasar Sin, inda za mu gano sirrin motocin kasar a cikin bas!