logo

HAUSA

Jirgin kasa na zamani wato ART

2022-12-16 18:45:40 CMG Hausa

An fara amfani da jirgin kasa na zamani wato ART a birnin Xianyang na lardin Shaanxi na kasar Sin. (Jamila)