logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai yi jawabi a yayin bude taro zagaye na 2 na yarjejeniyar COP15

2022-12-14 11:45:49 CMG Hausa

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying, ta sanar da cewa, a gobe Alhamis, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai gabatar da jawabi ta kafar bidiyo, yayin bude taro zagaye na biyu, na wakilan bangarorin da suka sanya hannu kan jarjejeniya kasancewar mabambantan halittu karo na 15 ko COP15.  (Safiyah Ma)