logo

HAUSA

Shugabancin CPC ya nazarci ayyukan tattalin arziki na shekara mai zuwa, tare da tsara shirye-shiryen yaki da cin hanci da rashawa

2022-12-07 12:08:06 CMG Hausa

A jiya ne, ofishin siyasa na kwamitin kolin JKS, ya kira wani taro, domin nazarin ayyukan tattalin arziki a shekarar 2023, tare da tsara shirye-shiryen kyautata dabi'u da mutuncin jam'iyyar, da yaki da cin hanci da rashawa.

Xi Jinping, babban sakataren kwamitin kolin JKS ne ya jagoranci taron. (Ibrahim Yaya)