logo

HAUSA

CMG da hukumar hulda da jama’a na Thailand sun cimma matsaya daya wajen daddale wata yarjejeniyar hadin gwiwa

2022-11-18 15:26:40 CMG Hausa

Yayin da shugaba Xi Jinping yake halartar kwarya-kwaryan taron shugabannin kungiyar APEC karo na 29 a Bangkok na Thailand, shugaban babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin CMG Shen Haixiong, da ministan ofishin firaministan Thailand, Anucha Nakasai, sun cimma matsaya daya wajen rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin CMG da ofishin hulda da jama’a na kasar ta Thailand. (Safiyah Ma)