logo

HAUSA

Ga yadda wani dan bindiga na Falesdinu yake sintiri a garin Jenin

2022-11-07 11:31:54 CMG Hausa

Ga yadda wani dan bindiga na Falesdinu wanda ya ji rauni a hannunsa, yake sintiri a ran 3 ga wata, a garin Jenin dake yankin West Bank, inda har yanzu yake hannun bangaren Isra’ila. (Sanusi Chen)