logo

HAUSA

Xi ya halarci bikin bude baje kolin CIIE karo na 5 na Shanghai ta kafar bidiyo

2022-11-04 20:26:01 CMG Hausa

Da yammacin yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya halarci bikin bude baje kolin kasa da kasa na kayayyakin da ake shigo da su kasar Sin karo na biyar, da za a gudanar a birnin Shanghai ta kafar bidiyo tare da gabatar da jawabi mai taken “samar da makoma mai kyau ta bude kofa da Wadata”. (Ibrahim)