logo

HAUSA

An kaddamar da kan sarki don yin murnar bude babban taron wakilan JKS karo na 20

2022-10-18 08:43:36 CMG Hausa

Kwanan baya, kamfanin China Post na kasar Sin ya kaddamar da kan sarki don yin murnar bude babban taron wakilan Jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin karo na 20. Ana alla alla wajen sayen kan sarkin. (Tasallah Yuan)