logo

HAUSA

Yadda manoma ke gyara gonaki

2022-10-18 15:11:18 CMG Hausa

Yadda manoma ke gyara gonakinsu ke nan a gundumar Baiquan ta lardin Heilongjiang da ke arewa maso gabashin kasar Sin, bayan da suka kammala girbin amfanin gonarsu, girbin da ya yi armashi a wannan shekara.(Lubabatu)