logo

HAUSA

Shugabannin Sin da Maldivia sun taya juna murnar cika shekaru 50 da kulla huldar jakadanci

2022-10-14 19:36:17 CMG Hausa

A yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na kasar Maldivia Ibrahim Mohamed Solih, suka yi musayar taya juna murnar cika shekaru 50 da kulla huldar diflomasiya tsakanin kasashen biyu. (Ibrahim)