logo

HAUSA

Hoton duniyar MARS na farko da Webb ya dauka

2022-10-13 14:52:00 CMG Hausa

Hoton duniyar MARS na farko da tabaron hangen nesa da ake amfani a sararin samaniya na James Webb wato JWST ya dauka. (Jamila)