logo

HAUSA

Shugaba Xi ya aike da sakon taya murnar bude baje koli karo na 7 na Sin da kasashen Asiya da Turai

2022-09-19 20:10:40 CMG Hausa

A yau Litinin ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sakon taya murnar bude baje koli karo na 7, na Sin da karashen yankin Asiya da Turai, wanda aka bude a birnin Urumqi fadar mulkin jihar Xinjiang mai cin gashin kanta ta Uygur. (Saminu Alhassan)