logo

HAUSA

Xi ya gana da takwaransa na kasar Rasha

2022-09-15 21:04:04 CMG Hausa

Da yammacin yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin a birnin Samarkand, inda suka yi musayar ra'ayoyi kan alakar dake tsakanin Sin da Rasha da kuma batutuwan da suka shafi kasa da kasa da na shiyya-shiyya da suke shafar moriyarsu. (Ibrahim)