Me ka sani game da Birnin Samarkand
2022-09-13 10:55:19 CMG Hausa
Birnin Samarkand ke nan, wanda ya kasance birni mafi girma na biyu na kasar Uzbekistan. Tsohon birni ne da ke da tsawon tarihi na sama da shekaru 2500, wanda kuma ya taba kasancewa cibiyar siyasa da tattalin arziki da al’adu a yankin tsakiyar Asiya.(Lubabatu)