logo

HAUSA

CMG Za Ta Gabatar Da Bikin Murnar Tsakiyar Yanayin Kaka Ta Yin Amfani Da Al’Adun Haduwar Iyalai

2022-09-08 15:41:09 CMG HAUSA

Da’ira tana alamanta haduwar ilyalai ga Sinawa.

Babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin (CMG) zai watsa bikin tsakiyar yanayin kaka na shekarar 2022 bisa al’adun duniyar wata mai siffar da’ira, ta yadda za a yayata al’adun haduwar iyalai na al’ummar Sinawa. (Amina Xu)