logo

HAUSA

Shugaba Xi Jinping ya gana da wakilan ma’aikata da suka yi fice

2022-08-30 20:35:29 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren kwamitin kolin JKS Xi Jinping, ya gana da wakilan ma’aikata da suka yi fice a fannonin ayyukan gwamnati.

Xi Jinping, wanda ya gana da wakilan zakakuran ma’aikatan a Talatar nan a birnin Beijing, lokacin da suke halartar taron ba da lambobin yabo, a babban dakin taruwar jama’a, ya bukace su da su kara kwazo, wajen cimma karin nasarori a fannoni daban daban.  (Saminu Alhassan)