logo

HAUSA

Sabuwar tawagar sojin tabbatar da zaman lafiya ta kasar Sin ta fara aiki a Lebanon

2022-08-08 09:02:06 CMG Hausa

Yadda a ran 3 ga watan Agusta, a sansanin sojin kasar Sin na tabbatar da zaman lafiya a kasar Lebanon dake garin Tyre na lardin kudu na kasar, aka shirya bikin komawa aikin tabbatar da zaman lafiya, daga hannun tawagar sojojin kasar Sin karo ta 20, zuwa ga hannun tawagar sojin kasar Sin karo ta 21. (Sanusi Chen)