logo

HAUSA

An yi atisayen soja a wasu yankunan teku da sama dake tsibirin Taiwan

2022-08-03 16:25:30 CMG Hausa

Rundunar sojan Sin dake yankin gabashin kasar Sin ta bayyana cewa, an yi atisayen soja a yankunan teku da sama dake arewa da kudu maso yammaci da kuma kudu maso yammacin tsibirin Taiwan.(Zainab Zhang)