logo

HAUSA

Hukumar tsaron kasar Sin ta yi gaggarumin bikin murnar cika shekaru 95 da kafuwar rundunar sojan ‘yantar da jama’ar kasar

2022-07-31 21:05:22 CMG HAUSA

 

Yau Lahadi, hukumar tsaron kasar Sin ta yi gaggarumin bikin murnar cika shekaru 95 da kafuwar rundunar sojan ‘yantar da jama’ar kasar Sin a babban dakin taron jama’ar kasar. Shugaban kasar Sin Xi Jinping da firayin ministan kasar Li keqiang da sauran manyan shugabannin kasar sun halarci bikin. (Amina Xu)