logo

HAUSA

Xi Jinping ya ci gaba da ziyararsa a Turpan a Xinjiang

2022-07-15 14:02:51 CMG Hausa

 

A yammacin jiya ne, Xi Jinping, babban sakatare na kwamitin koli na JKS, ya ziyarci birnin Turpan da ke jihar Xinjiang, don kara fahimtar yadda aka raya sana’o’i masu halin musamman a wurin, da kara azama kan farfado da yankunan karkara da kiyaye da yin amfani da kayayyakin tarihi na al’adu. (Tasallah Yuan)