logo

HAUSA

Babu alamar dake nuna tsohon firaministan kasar Japan Shinzo Abe na raye

2022-07-08 12:35:30 CMG Hausa

Da safiyar yau Jumma’a 8 ga wata, aka harbe tsohon firaministan kasar Japan Shinzo Abe, yayin da yake gabatar da jawabi a birnin Nara dake yammacin kasar.

Rahotanni sun ce, akwai alamar yana raye a lokacin da aka kai shi motar ceto ta gaggawa, amma yanzu babu wannan alama. (Murtala Zhang)