‘Yan wasan kasar Sin sun samu manyan nasarori a gasar FINA
2022-07-04 16:26:06 CMG Hausa
‘Yan wasan kasar Sin sun lashe dukkanin lambobin zinari 13 ta bangaren wasan alkafura, a gasar fid da gwani ta duniya ta FINA karo na 19 da ta gudana a birnin Budapest.(Lubabatu)