logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin da Sarkin Netherlands sun yi musayar sakwannin taya murnar cika shekaru 50 da kulla huldar diflomasiyyar kasashen su

2022-05-18 20:49:42 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, da sarkin kasar Netherlands Willem-Alexander, sun yi musayar sakwannin taya murnar cika shekaru 50, da kulla huldar diflomasiyyar kasashensu a yau Laraba.  (Saminu)