logo

HAUSA

Kayan tarihi na tagulla da ake nunawa a Fuzhou

2022-05-16 08:41:33 CMG Hausa

Wasu kayan tarihi irin na tagulla ke nan da ake nunawa a halin yanzu, a wani gidan adana kayan tarihi dake birnin Fuzhou na kasar Sin. (Murtala Zhang)