logo

HAUSA

Finland ta ayyana kudirinta na neman shiga NATO a hukumance

2022-05-15 21:16:17 CMG Hausa

Shugaban kasar Finland Sauli Niinisto, da kwamitin kula da manufofin harkokin wajen kasar, a yau Lahadi, sun bayyana kudirin kasar na fara shirye-shiryen gabatar da bukatar neman zama mambar kungiyar hadin gwiwar tsaro ta NATO.(Ahmad)