logo

HAUSA

Za a gudanar da taron murnar cika shekaru 100 da kafa kungiyar matasa ta JKS

2022-05-08 20:39:54 CMG Hausa

Za a gudanar da taron murnar cika shekaru 100 da kafa kungiyar matasa ta jam’iyyar kwaminis ta Sin a babban dakin taron jama’a dake birnin Beijing a safiyar ranar 10 ga wannan wata, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci taron tare da gabatar da jawabi. (Zainab)