logo

HAUSA

Ana kiwon macizai biyar a cikin wani babban akwatin a karkashin gado

2022-05-05 17:23:30 CMG Hausa

Abin mamaki ba ya karewa a duniya. Wani Ba’amirka mai suna Ethan Kamenzind da mai dakinsa Amanda na sha’awar kiwon maciji sosai, inda suke kiwon macizansu biyar a cikin wani babban akwatin katako a karkashin gadonsu.