logo

HAUSA

Shugaban Xi zai halarci taron koli na Bo’ao

2022-04-20 10:26:58 CMG HAUSA

 

Gobe Alhamis ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci taron dandalin tattaunawa na nahiyar Asiya na Bo’ao na shekarar 2022 ta kafar bidiyo, tare da gabatar da jawabi.