logo

HAUSA

Kasar Sin ta yi maraba da shirin kasa da kasa na tantance takardun da suka shafi ayyukan binciken kwayoyin halitta na sojan Amurka

2022-04-07 14:14:44 CMG HAUSA

 

Kasar Sin ta yi maraba da duk wani maganarcin shiri na kasa da kasa, da zai kai ga tantance takardun da aka gano, da suka shafi ayyukan nazarin kwayoyin halitta na sojan Amurka.

Mataimakin zaunannen wakilin kasar Sin a MDD, Dai Bing ne ya bayyana haka ga taron kwamitin sulhu na MDD game da harkokin tsaron kwayoyin halittu da aka gudanar a jiya Laraba. (Ibrahim)